17
Jun
Cigaba daga makon jiya Daga AISHA ASAS A satin da ya gabata idan mai karatu bai shafa'a ba, mun ɗauko tattaunawa da Jamila Abdullahi R.Lemo da kuma Lantana Jafar kan maudu’in mu na auren dole. Idan mai karatu bai manta ba, mun faro maudu’in tun daga farko, inda muka soma da bayyanin shi kansa auren dole da yadda ake yin sa, alaƙarsa da auren da ake yi a baya na haɗi tare kuma da illolin da ke tattare da auren dole zuwa bambancin sa ga mace da namiji. Daga ƙarshe muka dasa aya a tambayar da muka yi alƙawarin kawo…
