LabaraiBuhari ya halarci taron nazarin ayyukan ministocinsa a Abuja EditorOctober 11, 2021 Spread the love A shirya taron ne don nazarin ayyukan ministoci a rabin wa’adin mulkin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari. An shirya taron ne a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja.