Babban LabariCutar Korona: Buhari ya yi rigakafi na biyu EditorMay 29, 2021 Spread the love A wannan Asabar, Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya yi allurar rigakafin cutar korona na AstraZeneca/Oxford kashi na biyu. Hakan ya faru ne a Fadar Shugaban Kasa da ke Abuja.