Da Ɗumi-ɗumi: Kotun Ƙoli ta tabbatar da nasarar Gwamna Uba Sani
Editor
Spread the love
Daga BASHIR ISAH
A wannan Juma’ar Kotun Ƙoli ta yanke hukunci kan ƙarar da aka ɗaukaka kan zaɓen Gwamnan Kaduna inda ta ce Uba Sani ne halastaccen zaɓaɓɓen Gwamnan Jihar Kaduna.