Skip to content
Monday, August 10
Manhaja – Blueprint Hausa version

  • Home
  • Labarai
  • Da Ɗumi-Ɗumi: Tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari ya rasu
Labarai

Da Ɗumi-Ɗumi: Tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari ya rasu

BabajiJuly 13, 2025
Spread the love

Daga BELLO A. BABAJI a Abuja

Tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari ya rasu bayan shafe kimanin shekaru 82 a duniya.

A wata sanarwa da ke ɗauke da sanya hannun tsohon kakakinsa, Garba Shehu, ya ce Buhari ya rasu ne a wani asibiti dake London, kamar yadda iyalansa suka bayyana.

By Babaji
Previous PostJami’ar Dutsin-Ma ta barranta kanta da taron ƙasa da ƙasa na waƙoƙin Rarara 
Next PostWane ne Marigayi Janar Muhammadu Buhari (1942 – 2025)?

Sababbin Labarai

  • Gwamnan Zamfara na cikin tawagar da za ta wakilci Nijeriya a taron zuba jari na Kanada-Afirka
  • Mustapha Inuwa ya fice daga jam’iyar ADC zuwa APC a Katsina
  • Cika shekaru 58: Juriya da dagewar Yilwatda sun ƙarfafa matsayin APC, inji Iliyasu Kwankwaso
  • An yi kira ga ‘yan siyasa a Katsina su guji cin mutuncin juna a yaƙin neman zaɓe
  • Neja: Ambaliya ta lanƙwame gidaje da wasu kadarori a rukunin gidajen Minna
  • Mutane 16 sun jikkata yayin da aka ceto 13 bayan ruftawar gini a Kano
  • Ya jefa ’ya’yansa biyu daga bene mai hawa uku a Aba
  • An kama mai aski bisa zargin amfani da gashin mutane don yin tsafi
  • Ya damfari jagoran ’yan bindiga miliyan N95 da sunan sayo masa makamai a Katsina
  • PTDF ta buƙaci ’yan jarida su riƙa bayar da sahihan rahotanni kan fannin mai da gas

Yadda za a tuntube mu

Za ku iya tuntubar mu ta waɗannan hanyoyi, idan ku na da shawarwari ko ƙarin bayani:

Abubuwan da ke faruwa

Gwamnan Zamfara na cikin tawagar da za ta wakilci Nijeriya a taron zuba jari na Kanada-Afirka

Gwamnan Zamfara na cikin tawagar da za ta wakilci Nijeriya a taron zuba jari na Kanada-Afirka

August 9, 2026
Mustapha Inuwa ya fice daga jam’iyar ADC zuwa APC a Katsina

Mustapha Inuwa ya fice daga jam’iyar ADC zuwa APC a Katsina

August 9, 2026
Cika shekaru 58: Juriya da dagewar Yilwatda sun ƙarfafa matsayin APC, inji Iliyasu Kwankwaso

Cika shekaru 58: Juriya da dagewar Yilwatda sun ƙarfafa matsayin APC, inji Iliyasu Kwankwaso

August 9, 2026
An yi kira ga ‘yan siyasa a Katsina su guji cin mutuncin juna a yaƙin neman zaɓe

An yi kira ga ‘yan siyasa a Katsina su guji cin mutuncin juna a yaƙin neman zaɓe

August 9, 2026
Neja: Ambaliya ta lanƙwame gidaje da wasu kadarori a rukunin gidajen Minna

Neja: Ambaliya ta lanƙwame gidaje da wasu kadarori a rukunin gidajen Minna

August 9, 2026

Bangarori

  • Adabi (355)
  • ()
  • Babban Labari (658)
  • Kasashen Waje (1485)
  • Kasuwanci (535)
  • ()
  • Labarai (17495)
  • Mata A Yau (369)
© 2021 Viral Mag. All Right Reserved. WordPress Theme | Viral Mag by HashThemes

Tags

Siyasa (1)