Gwamnan Kano ya rantsar da kwamishinoninsa

Daga ABDULLAHI SANI DOGUWA

Gwmana Abba Kabir Yusif na Jihar Kano, ya rantsar da sabbin kwamshinoninsa su 17 a ra a ranar Litinin.

Daga cikin sabbin kwamshinonin har da Hon. Umar Haruna Doguwa (Ɗan Aljanna).

Cikin jawabin da ya gabatar yayin tabbatar da naɗin a gidan gwamanatin jihar Kano, Gwamna Abba Kabir ya yi kira ga sabbin kwamshinonin da su zama jakadun ƙwarai a sha’anin aikinsu, sannan su kasance masu kare mutuncin gwamnatin jihar.

Ga ƙarin hotuna daga wajen taron: