LabaraiHOTO: Minista Sadiya ta ƙaddamar da rabon tallafi a Shasha EditorMarch 4, 2021 Spread the love Yayin da Ministar Jinƙai, Agaji da Kyautata Rayuwa, Sadiya Farouq ke ƙaddamar da rabon tallafi ga waɗanda rikicin Shasha ya shafa a jihar Oyo.