HOTUNA: Buhari ya gana da Tinubu a fadarsa

A yau Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya yi ganawa ta musamman tare da ɗaya daga cikin dattawan jam’iyyarsu APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *