LabaraiHOTUNA: Buhari ya isa ƙasar Habasha EditorOctober 4, 2021 Spread the love Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya tafi ƙasar Habasha (Ethiopia) ne don bikin rantsar da Firan Ministan ƙasar, Abiy Ahmed Ali, a wa’adin mulki na biyu.