HOTUNA: Buhari ya isa Dubai

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya tafi Dubai ne baje kolin EXPO 2020. Buhari ya tafi Dubai ne tare da rakiyar wasu ministocinsa da sauransu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *