HOTUNA: Yadda Gwamna Sule ya gudanar da bikin Ranar Tunawa da Sojoji

A yau Gwamnan Jihar Nasarawa, Engr. Abdullahi Sule tare da muƙarrabansa suka bi sahun sauran ‘yan ƙasa wajen gudanar da bikin Ranar Tunawa da Sojoji na bana.

Taron bikin ya gudana ne a harabar Fadar Gwamnatin Jihar da ke Lafia, babban birnin jihar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *