LabaraiHotuna: Yadda mutane suka koma gida rana ta huɗu ta zanga-zanga a Kano ukarofiAugust 4, 2024 Spread the love Hoto: SANI MAIKATANGA Yadda mutanen Kano ke ƙokarin koma wa gida bayan lokacin da gwamnati ta bayar da a koma a cigaba da zama a gida a ranar Lahadi 4 ga Augusta, 2024.