HOTUNA: Yayin da Buhari ya gabatar wa Majalisa kasafin 2022
Editor
Spread the love
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya gabatar wa Majalisar Tarayya kasafin 2022. Buhari ya gabatar wa Majalisar kasafin ne a ranar Alhamis. Kasafin da aka yi wa take da ‘Bunƙasa tattalin arziki da cigaba mai ɗorewa’.