
Yau Lahadi, 1 ga watan Satumba, 2024 Allah Ya yi wa shahararren mawaƙin adabi na siyasa, Alhaji Garba Gashuwa, rasuwa.
Jana’iza ƙarfe 10 na safe a gidan sa da ke Sheka, a jihar Kano.
Alhaji Garba wani shaƙiƙi ne ga shahararren mawaƙin nan mazaunin Kaduna, Alhaji Musa Ɗanbade.
Allah ya rahamshe shi, amin.
