Kamfanin lantarki na Abuja ya ce laifin na’ura ce ta sanya a ka ɗauke wuta

Spread the love

Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki ta Abuja, AEDC, a ranar Litinin ɗin da ta gabata, ya danganta rashin wutar da aka samu a wasu sassan yankin nasa da gazawar na’ura.
Hukumar ta AEDC ta bayyana haka a wata sanarwa da ta fitar a Abuja ranar Litinin.

“Mun fahimci cewa wasu kwastomominmu har yanzu ba su da wutar lantarki saboda saukar rumbun lantarki na ƙasa da karfe 2.55 na rana.

By ukarofi