PBOC ya lashi takwabin inganta yadda ake amfani da RMB a duniya wajen zuba jari da harkokin kuɗi

Daga CMG HAUSA

Babban bankin ƙasar Sin (PBOC) ya sha alwashin ci gaba da sanya kuɗinsa ta hanya mafi dacewa wajen zuba jari da samar da kuɗaɗe tsakanin ƙasashe.

A cikin wata sanarwa da bankin ya fitar ta shafinsa na Wechat jiya Lahadi, ya bayyana cewa, zai ci gaba da inganta darajar kuɗin ƙasar wato Yuan.

Mai fassarawa: Ibrahim daga CMG Hausa