Shoprite za su rufe ofishinsu na Abuja 30 ga watan Yuni

Babban kantin nan na Shoprite sun sanar da niyyar su na rufe ɗaya daga cikin ofishinsu dake Abuja daga ranar 30 ga watan Yuni.

Sun sanar cewa, za su rufe ofishin nasu dake Novare Central Mall, Wuse Zone 5.

Wani ma’aikacin Shoprite ɗin wanda ya buƙaci a ɓoye sunansa, yace zancen gaskiya ne, suma haka suke samun labari.

Leave a Reply