Assalam, ta wannan dama zan faɗa wa talakawa ’yan uwana mafita saboda ra’ayina ba irin naka ba, kila muna da bambancin ra’ayi, abin da zai amfani ƙasata, al‘umar ƙasata banda wata ƙasa da ta fi Nijeriya, ko ina naje ni ’yar ƙasar nan ce Nijeriya. ‘Yan uwa mu tausayawa junanmu mu gina ƙasarmu da zuciya ɗaya, mu zamanto a dunƙule, kunga in mun bi tafarkin nan mun huta, kuma ga siyasa duk da iskar dimukuraɗiya muke ciki mu bayyana wa shugabanninmu kokenmu.
Daga Khadija Alhasan. 07036570828.
