Yau Buhari zai ziyarci Jihar Ogun

A yau ɗin nan ake sa ran Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari zai kai ziyarar aiki na yini guda zuwa Jihar Ogun inda zai ƙaddamar da wasu ayyuka da gwamnatin jihar ƙarƙashin Gwamna Dapo Abiodun, ta aiwatar.

Shugaba Buhari tare da Gwamna Abiodun

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *