Ƙasar Sin na gudanar da atisayen soji a rawayen teku Da tekun Bohai

Spread the love

Daga CMG HAUSA

Hukumar kula da sufurin jiragen ruwa ta ƙasar Sin, ta ce ƙasar zata gudanar da atisayen harba makamai daga yau 6 ga wata zuwa 15 ga wata, a yankin kudancin Rawayen teku dake gabashin ƙasar.

Sanarwar da hukumar ta fitar, ta ce kazalika a yau Asabar, ana gudanar da atisayen soji a ɓangaren arewacin tekun Bohai, duk a gabashin ƙasar Sin.

Fassarawar Fa’iza Mustapha

By Editor