Skip to content
Wednesday, September 9
Manhaja – Blueprint Hausa version

  • Home
  • Labarai
  • Bagudu ya karɓi baƙuncin jakadiyar Amurka a Nijeriya
Labarai

Bagudu ya karɓi baƙuncin jakadiyar Amurka a Nijeriya

EditorMay 19, 2021
Spread the love

A ranar Laraba, Gwamnan Jihar Kebbi kuma Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin APC, Sanata A.A Bagudu, ya karɓi baƙuncin jakadiyar Amurka a Nijeriya, Ambasada Mary Beth Leonard, yayin ziyarar aiki da ta kai jihar.

Bagudu ya karɓi baƙuwarsa ce a Fadar Gwamnantin Jihar da ke Birnin Kebbi, babban birnin jihar.

By Editor
Previous PostGwamna Bello ya yi rigakafin korona kashi na biyu
Next PostZanga-zangar Kaduna: Matan da El-Rufai ya ɗauko haya sun yi ƙorafin rashin biyan su haƙƙinsu, cewar NLC

Sababbin Labarai

  • Yadda Turawan mulkin mallaka suka canja tsarin Masarautun Hausa
  • Kwalliya ko barazana: Lokacin da neman hasken fata ke zama haɗari
  • Dandalin shawara: Ina neman dabarun da zai sa saurayi ya dinga ba ni kuɗi ko ba yawa
  • Shaye-shaye da illolinsu ga matasa, lafiya da zamantakewa
  • APC a Osun ta janye ƙarar ƙalubalantar nasarar sake zaɓar Gwamna Adeleke
  • Kano ta yi jimami yayin da Hakimin Ɗorayi, Shehu Kabiru Bayero ya rasu a Misra
  • Tinubu ya yi jimamin rasuwar mataimakin Fadar Shugaban Ƙasa, Peter Onwubuariri
  • Gwamnatin Kebbi ta rushe jagorancin hukumar zaɓe ta jihar
  • An tare wa tawagar Peter Obi hanyar shiga Yelwata
  • Sojoji sun yi ruwan wuta a sansanonin Boko Haram bayan daƙile harin ƙungiyar a Borno

Yadda za a tuntube mu

Za ku iya tuntubar mu ta waɗannan hanyoyi, idan ku na da shawarwari ko ƙarin bayani:

Abubuwan da ke faruwa

Yadda Turawan mulkin mallaka suka canja tsarin Masarautun Hausa

Yadda Turawan mulkin mallaka suka canja tsarin Masarautun Hausa

September 9, 2026
Kwalliya ko barazana: Lokacin da neman hasken fata ke zama haɗari

Kwalliya ko barazana: Lokacin da neman hasken fata ke zama haɗari

September 9, 2026
Dandalin shawara: Ina neman dabarun da zai sa saurayi ya dinga ba ni kuɗi ko ba yawa

Dandalin shawara: Ina neman dabarun da zai sa saurayi ya dinga ba ni kuɗi ko ba yawa

September 9, 2026
Shaye-shaye da illolinsu ga matasa, lafiya da zamantakewa

Shaye-shaye da illolinsu ga matasa, lafiya da zamantakewa

September 9, 2026
APC a Osun ta janye ƙarar ƙalubalantar nasarar sake zaɓar Gwamna Adeleke

APC a Osun ta janye ƙarar ƙalubalantar nasarar sake zaɓar Gwamna Adeleke

September 9, 2026

Bangarori

  • Adabi (360)
  • ()
  • Babban Labari (662)
  • Kasashen Waje (1495)
  • Kasuwanci (537)
  • ()
  • Labarai (18046)
  • Mata A Yau (374)
© 2021 Viral Mag. All Right Reserved. WordPress Theme | Viral Mag by HashThemes

Tags

Siyasa (1)