LabaraiDa ɗuminsa: Kotu ta saki Zakzaky da matarsa EditorJuly 28, 2021 Spread the love Babbar Kotun Kaduna ta saki Zakzaky da matarsa Zeena. Kotun ta yanke hukuncin hakan ne bayan da ta yi watsi da laifuffuka guda 8 da aka tuhumi Zakzaky da aikatawa. Cikakken labarin na nan tafe.