Shugaba Xi ya jaddada muhimmancin aiwatar da manufofin JKS a Xinjiang

Spread the love

Daga CMG HAUSA

Shugaban ƙasar Sin Xi Jinping, ya jaddada muhimmancin aiwatar da cikakkun manufofin JKS a jihar Xinjiang, domin cimma nasarar jagorancin jihar a sabon zamani, matakin da a cewarsa zai haifar da daidaito, da yanayin tsaro mai dorewa da ake da buri.

Shugaba Xi, ya yi wannan tsokaci ne yayin da yake rangadi a jihar ta Xinjiang ta Uygur mai cin gashin kan ta, dake arewa maso yammacin ƙasar Sin, tsakanin ranekun Talata zuwa Juma’ar nan.

Mai fassarawa: Saminu daga CMG Hausa

By Editor