Skip to content
Sunday, November 15
Manhaja – Blueprint Hausa version

  • Home
  • Labarai
  • HOTUNA: Gwamnan Nasarawa ya jefa ƙuri’a
Labarai

HOTUNA: Gwamnan Nasarawa ya jefa ƙuri’a

EditorFebruary 25, 2023
Spread the love

Daga TIDZALLA ZACCHAEUS a Nasarawa

Gwamnan Jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule, ya kaɗa ƙuri’arsa a mazaɓarsa mai lamba 001 da ke Gudi, cikin Ƙaramar Hukumar Akwanga.

Ya kaɗa ƙuri’ar ce da da misalin ƙarfe 11:49 tare da matansa biyu.

Gwamna Sule na daga cikin jerin gwamnonin da ke neman wa’adin mulki na biyu.

By Editor
Previous PostYanzu-yanzu: Shugaban PDP na Abuja ya mutu a haɗarin mota
Next PostHOTUNA: Kwankwaso ya kaɗa kuri’a a mazaɓarsa

Sababbin Labarai

  • Gwamnatin Raɗɗa ta aiwatar da ayyuka 1,019 a shiyar Daura
  • Shugaba Tinubu ya yi alƙawarin farfaɗo da cigaban Jihar Filato da bunƙasa tattalin arziki
  • Ɗanmarke ya yi alƙawarin bayar da kiwon lafiya kyauta a Jihar Katsina
  • Fadar Shugaban Ƙasa ta magantu kan zargin harin ayarin motocin Tinubu
  • Gangamin Jos: Tinubu ya tabbatar wa ‘yan ƙasa tsaro, ya ce ana horar da jami’an gandun daji 1,000
  • Matar Gwamna Abba, ɗiyar Kwankwaso, ta shigar da ƙarar neman saki a kotu
  • Mambobin APC a Jos sun jaddada goyon bayansu ga tazarcen Tinubu
  • Gwamnatin Katsina za ta gina asibitin dabbobi na zamani a jihar
  • Yadda Gwamnan Zamfara ya barɓi baƙuncin Uwargidan Shugaban Ƙasa a gangamin matan APC
  • Cin zarafin shugaban INEC a Landon kamar farmakar alƙali ne gabanin wasan ƙwallon ƙafa, inji Shehu Sani

Yadda za a tuntube mu

Za ku iya tuntubar mu ta waɗannan hanyoyi, idan ku na da shawarwari ko ƙarin bayani:

Abubuwan da ke faruwa

Gwamnatin Raɗɗa ta aiwatar da ayyuka 1,019 a shiyar Daura

Gwamnatin Raɗɗa ta aiwatar da ayyuka 1,019 a shiyar Daura

November 14, 2026
Shugaba Tinubu ya yi alƙawarin farfaɗo da cigaban Jihar Filato da bunƙasa tattalin arziki

Shugaba Tinubu ya yi alƙawarin farfaɗo da cigaban Jihar Filato da bunƙasa tattalin arziki

November 14, 2026
Ɗanmarke ya yi alƙawarin bayar da kiwon lafiya kyauta a Jihar Katsina

Ɗanmarke ya yi alƙawarin bayar da kiwon lafiya kyauta a Jihar Katsina

November 14, 2026
Fadar Shugaban Ƙasa ta magantu kan zargin harin ayarin motocin Tinubu

Fadar Shugaban Ƙasa ta magantu kan zargin harin ayarin motocin Tinubu

November 14, 2026
Gangamin Jos: Tinubu ya tabbatar wa ‘yan ƙasa tsaro, ya ce ana horar da jami’an gandun daji 1,000

Gangamin Jos: Tinubu ya tabbatar wa ‘yan ƙasa tsaro, ya ce ana horar da jami’an gandun daji 1,000

November 14, 2026

Bangarori

  • Adabi (379)
  • ()
  • Babban Labari (672)
  • Kasashen Waje (1516)
  • Kasuwanci (539)
  • ()
  • Labarai (19252)
  • Mata A Yau (382)
© 2021 Viral Mag. All Right Reserved. WordPress Theme | Viral Mag by HashThemes

Tags

Siyasa (1)