Labarai, SiyasaAliyu Ahmed ya lashe zaɓen Gwamna a Sakkwato EditorMarch 19, 2023 Spread the love Daga BASHIR ISAH Ɗan takarar Gwamna na jam’iyyar APC a Sakkwato, Aliyu Ahmed Sokoto, ya lashe zaɓen gwamanan jihar da ƙuri’u 453,661. Aliyu ya doke babban abokin hamayyarsa na PDP, Umar Saidu Ubandoma, wanda ya zo na biyu da ƙuri’u 404,632.