Gwamnan Kano ya amince da naɗin sabbin shugabannin Kano Pillars

Spread the love

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya amince da naɗin sabbin shugabannin ƙungiyar ƙwallon kafa ta Kano Pillars.

Mai magana da yawun gwamnan, Sanusi Bature Dawakin Tofa ya sanar ranar Lahadi. Ya bayyana za su aiki na tsawon shekara guda sannan a duna yiyuwar ƙara musu wa’adi ganin ƙoƙarin ƙungiyar.

Sabbin shugabannin sun haɗa da;

Ali Muhammad Umar (Nayara Mai Samba) – Shugaba

– Salisu Kosawa

– Yusuf Danladi (Andy Cole)

– Nasiru Bello

– Muhammad Ibrahim (Hassan West)

– Muhammad Usman

– Muhammad Danjuma Gwarzo

– Mustapha Usman Darma

– Umar Dankura

– Ahmad Musbahu

– Rabiu Abdullahi

– Abubakar Isah Dandago Yamalash

– Ismail Abba Tangalash

– Engr. Usman Kofar Naisa

Sannan ya amince da naɗin tsohon kyaftin ɗin Nijeriya, Ahmad Musa a mastayin jakadan wasanni na Jihar Kano.

By ukarofi