Kofin Duniya: An kammala haɗa wasannin ‘yan 32 yayin da ƙasashen Afirka tara suka shiga karo na farko a tarihi

Spread the love

Daga BELLO A. BABAJI a Abuja

An kammala shirya jaddawalin ƙasashen da za su fafata a zagayen ‘yan 32 na gasar Kofin Duniya na 2026 da ke cigaba da gudan a Nahiyar Amurka bayan da aka kammala wasannin zangon rukunin-rukuni.

NBC Sports ta ruwaito cewa, za a gudanar da wasannin zangon ne cikin kwanaki shida a jere, a wani salo na musamman da ya bambanta da fasalin baya.

A yau ne za a fara wasannin a birnin Los Angeles inda mai masaukin baƙi, Kanada, za ta kara da Afirka ta Kudu.

Ga jaddawalin wasannin kamar yadda jaridar IntelRegion ta wallafa:

“Sunday, June 28

21.00 – South Africa vs Canada (Match 73) – Los Angeles, USA

19.00 – Brazil vs Japan (Match 76) Houston, USA

22.30 – Germany vs Paraguay (Match 74) Boston, USA

Tuesday, June 30

03.00 – Netherlands vs Morocco (Match 75) Monterrey, Mexico

19.00 – Ivory Coast vs Norway (Match 78) Dallas, USA

23.00 – France vs Sweden (Match 77) New York City, USA

Wednesday, July 1

03.00 – Mexico vs Ecuador (Match 79) Mexico City, Mexico

18.00 – England v D. R. Congo (Match 80) Atlanta, USA

22.00 – Belgium vs Senegal (Match 82) Seattle, USA

Thursday, July 2

02.00 – USA vs Bosnia & Herzegovina – San Francisco, USA

21.00 – Spain vs Austria (Match 84) Los Angeles, USA

Friday, July 3

01.00 – Portugal v Croatia (Match 83) Toronto, Canada

05.00 – Switzerland vs Algeria(Match 85) Vancouver, Canada

20.00 – Australia vs Egypt(Match 88) Dallas, USA

Saturday, July 4

00.00 – Argentina vs Cape Verde (Match 86) Miami, USA

02.30 – Colombia v Ghana (Match 87) Vancouver, Canada”

Wannan gasar ya samu kafa sabon tarihi, inda a yanzu ƙasashen Afirka guda tara a ciki da suka yi nasarar kaiwa zagayen, karo na farko a tarihi da aka taɓa ganin irin haka.

Ga muhimman lokutan gudanar da gaɓoɓin gasar ta 2026:
Rukunin-rukuni: Yuni, ranar 11 zuwa 27

Zagayen ‘yan 32: 28 ga Yuni 28 zuwa 3 ga Yuli

Zagayen ‘yan 16: Yuli, ranar 4 zuwa 7

Wasannin kusa da na kusa da ƙarshe: Yuli, ranar 9 zuwa 11

Wasannin dab da na ƙarshe: Yuli 14 da 15

Wasan neman na uku: 18 ga Yuli

Wasan ƙarshe: 19 ga Yuli

By Babaji

Leave a Reply