Skip to content
Tuesday, September 22
Manhaja – Blueprint Hausa version

  • Home
  • Siyasa
  • APC ta ci zaɓen gwamna a Kuros Ribas
Siyasa

APC ta ci zaɓen gwamna a Kuros Ribas

EditorMarch 21, 2023
Spread the love

Daga WAKILINMU

Sakamakon zaɓen da Hukumar Zaɓe INEC ta bayyana a ranar Litinin, ya nuna Jam’iyyar APC ce tablashe zaɓen gwamna a Jihar Kuros Riba.

Sanata Bassey Otu shi ne ya lashe zaɓen da ƙuri’u 258,619, inda ya doke babban abokin hamayyarsa na PDP, Sanata Sandy Onor wanda ya tsira da ƙuri’u 179,636.

By Editor
Previous PostUba Sani ya lashe zaɓen Kaduna
Next PostKefas ya cinye zaɓen Taraba

Sababbin Labarai

  • Gwamnatin Kano za ta tabbatar da yi wa Malam Abduljabbar adalci – Garo
  • Yara ’yan ƙasa da shekaru 13 sun fafata a gasar ƙwallon ƙafa da kamfanin Milo ya shirya a Kano
  • Ana gina zaman lafiya ne kawai ta magance dalilin da suka kawo shi – Raɗɗa
  • Mutuwar ‘yan Neja 37: Zainab Okino ta Blueprint ta samu gurbi yayin da Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da kwamitin bincike
  • Kashe-kashen Filato: Gwamnatin jihar ta sanya dokar kulle a ƙananan hukumomi uku
  • Gwamna Uba Sani ya amince da biyan biliyan N3.659 ga ‘yan fansho a Kaduna
  • Sojoji sun ceto ɗaliban jami’ar FUDMA da aka yi garkuwa da su a Katsina
  • Huriyya Dauda Lawal ta taya Remi Tinubu murnar cika shekara 66
  • Kallamu ya ɗauki ayyukan cigaba a matsayin manyan abubuwan da zai ba muhimmanci
  • ‘Yan sanda a Kano sun kama wanda ake zargi da garkuwa da satar dabbobi

Yadda za a tuntube mu

Za ku iya tuntubar mu ta waɗannan hanyoyi, idan ku na da shawarwari ko ƙarin bayani:

Abubuwan da ke faruwa

Gwamnatin Kano za ta tabbatar da yi wa Malam Abduljabbar adalci – Garo

Gwamnatin Kano za ta tabbatar da yi wa Malam Abduljabbar adalci – Garo

September 22, 2026
Yara ’yan ƙasa da shekaru 13 sun fafata a gasar ƙwallon ƙafa da kamfanin Milo ya shirya a Kano

Yara ’yan ƙasa da shekaru 13 sun fafata a gasar ƙwallon ƙafa da kamfanin Milo ya shirya a Kano

September 22, 2026
Ana gina zaman lafiya ne kawai ta magance dalilin da suka kawo shi – Raɗɗa

Ana gina zaman lafiya ne kawai ta magance dalilin da suka kawo shi – Raɗɗa

September 22, 2026
Mutuwar ‘yan Neja 37: Zainab Okino ta Blueprint ta samu gurbi yayin da Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da kwamitin bincike

Mutuwar ‘yan Neja 37: Zainab Okino ta Blueprint ta samu gurbi yayin da Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da kwamitin bincike

September 22, 2026
Kashe-kashen Filato: Gwamnatin jihar ta sanya dokar kulle a ƙananan hukumomi uku

Kashe-kashen Filato: Gwamnatin jihar ta sanya dokar kulle a ƙananan hukumomi uku

September 22, 2026

Bangarori

  • Adabi (367)
  • ()
  • Babban Labari (665)
  • Kasashen Waje (1499)
  • Kasuwanci (537)
  • ()
  • Labarai (18312)
  • Mata A Yau (376)
© 2021 Viral Mag. All Right Reserved. WordPress Theme | Viral Mag by HashThemes

Tags

Siyasa (1)