16
Feb
Gwamnatin Tarayya ta shigar da tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai ƙara a gaban kotun taraya bisa zargin sa da naɗar wayar mai bai wa shugaban ƙasa shawara akan tsaro, Nuhu Ribaɗu ba tare da izini ba. A ranar 13 ga watan Fabarairu ne lokacin da ya yi fira da kafar talabijin ta Arise, El-Rufa'i ya bayyana cewa Nuhu Ribadu ne ya bayar da umarnin a kama shi, kuma ya gano hakan ne bayan "wani" ya saurari tattaunawar waya ta mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan tsaro Nuhu Ribadu. A cikin ƙarar da gwamnatin ta shigar, ta ce “Kai,…
