15
Feb
Daga BELLO A. BABAJI a Abuja Hukumar Zaɓe Mai zaman kanta ta Ƙasa INEC, ta ɗage babban zaɓen da aka yi a shekarar 2003 bayan Kiristoci sun gudanar da zanga-zanga akan haɗewarsa da lokacin bikin Easter. Da fari an sanya 19 ga watan Afrilu, 2003 a matsayin lokacin zaɓen gwamnoni da 'yan majalisun jihohi, wanda hakan ya yi kiciɓis da Asabar Mai Girma, wato 'Holy Saturday' ta gabanin 'Easter Sunday, wanda muhimmin lokaci ne a kalandar Kiristoci. Akan haka jama'ar suka tayar da hazo, inda suak yi gargaɗin cewa yin zaɓe a lokaci mai muhimmanci irin wannan zai hana Kiristoci…
