23
Jan
Daga BELLO A. BABAJI a Abuja A yau Juma'a ne Rumbun Lantarki na Ƙasa ya lalace a karon farko cikin shekarar 2026. A cewar wani bayani da cibiyar gudanarwar ayyuka ta ƙasa (NISO) ta fitar, adadin raba wuta ya ragu zuwa megawat sifli. Hakan ya faru ne daga ƙarfe 1 na rana, inda aka samu adadin wuta a kamfanonin raba wutar lantarki na DisCos ya sauka zuwa megawat sifli. Kamfanonin sun haɗa da na yankunan Benin, Eko, Enugu, Ikeja, Jos, Kaduna, Kano, Fatakwal, Ibadan, Abuja, da Yola. A shekarar 2025, an samu lalacewar rumbun sau da dama, waɗanda na ƙarshensu…
