ukarofi

12381 Posts
Mata da yawa ba sa kai tunaninsu kan yadda za su taimaki mazansu a sana’arsu – Halima Ahmad Ɗahir

Mata da yawa ba sa kai tunaninsu kan yadda za su taimaki mazansu a sana’arsu – Halima Ahmad Ɗahir

A yau dai shafin Gimbiya ya ɗauko wa masu karatu wadda ta cancanci mata su kira ta da gimbiya, kasancewar ta jajirtacciyar mace kuma abin koyi ga mata. Mai karatu zai amince da hakan ne ta irin nasarorin da ta samu a ɓangarorin da mata da yawa suke ganin mata ba sa samun kai. Jajirtacciyar 'yar jarida ce da ta kai matsayin riƙe babban matsayi a aikin jarida, kuma ta kwashe tsayin shekaru ashirin da takwas a cikin sa. Baya ga haka, ta zama abin koyi ga mata ta ɓangaren zamantakewar aure, inda yanayin irin nata zaman aure kawai zai…
Read More