10
Jun
Daga STANLEY NKWOCHA Shekara guda kenan da rantsar da Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu (GCFR), wato a ranar 29 ga Mayu, 2023, kuma nan take ya ɗauki alwashin samar da sauye-sauyen da za su bayar da sakamakon da zai sauya akalar harkokin mulki a Najeriya baki ɗaya. Kuma mun gani a ƙasa, domin a shekara guda na mulkinsa ya qaddamar da ƙudurorinsa ƙarƙashin taken ajandodi 8 na Sabunta-Fata, wanda suka tafi kafaɗa-da-kafaɗa da alƙawuran da ya ɗauka a lokutan yaƙin neman zaɓensa. Wato abin nan da ake kira aiki da cikawa. Duk da abu ne mawuyaci a yi wa gwamnatin…
