Bidiyo: Yadda garkuwa da wasu mutum biyu ya haifar da zan-zanga a hanyar Abuja zuwa Kaduna a Neja

An samu tsaiko a babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna a jihar Neja sakamakon zanga-zangar da jama’a suka yi a yankin biyo bayan sace wasu mutum biyu a yankin da ‘yan bindiga suka yi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *