BIDIYO: ‘Yan takarar shugabancin ƙasa sun haɗu wajen rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya

Daga BASHI ISAH

Domin tabbatar da zaman lafiya yayin zaɓe mai zuwa, ‘yan takarar shugabancin ƙasa ƙarƙashin jam’iyyu 18, sun haɗu a Abuja don rattaba hannun kan yarjejeniyar zaman lafiya.

Shugaba Muhammadu Buhari ne ya jagoranci sauran mamabobin kwamitin zaman lafiya zuwa wajen taron.

An ga manyan ‘yan takarar Shugaban Ƙasa, irin su Bola Tinubu na APC da Atiku Abubakar na PDP da Peter Obi na jam’iyyar Labour da Omoyele Sowore na AAC da Rabiu Kwankwaso NNPP da sauransu, sun hallara.

Ga bidiyon sashen taron: