08
Aug
Daga RABI'U SANUSI A ranar Lahadi ne ƙungiyar kai bushara ta mawaƙan sabon rai da ke cocin Ikilisiyar Angilican ta Ƙaramar Hukumar Fagge cikin Jihar Kano ta karrama tsofaffin shugabanin ta da sukai aiki tuƙuru da cigaban yaɗa addini Kiristanci. Kamar yadda tsohon ɗan takarar majalisar jiha na Ƙaramar Hukumar Rogo, kuma mai tsawatarwa a wannan ƙungiya, Hon Haruna Yahaya Kadana ya yi ma manema labarai ƙarin haske jim kaɗan bayan kammala taron karramawar bayan gudanar da addu'o'i kamar yadda aka saba a duk ranakun Lahadin mako. Haruna Kadana ya ce, bai taɓa tunanin zai zama ɗaya daga cikin waɗanda…
