Wata gobara ta kama a wani sashen gidan gwamnatin Jihar Katsina.
Sashen da ya kama inda gwamnan jihar ke ganin manyan baƙi na musamman.
Rahoton da Manhaja ta samu ya nuna cewa, gwamnan jihar Dikko yana Funtua ziyarar aiki a lokacin da lamarin ya faru.
Har yanzu ba a san dalilin da ya sa wutar ta kama ba, kawo yanzu a na ta ƙokarin ganin cewa a kashe ta.
Sauran bayanai na zuwa…
