Da ƊUMI-ƊUMI: Tinubu ya rantsar da Alƙalin Alƙalan Najeriya

Spread the love

Daga BELLO ABUBAKAR BABAJI

Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da Kudirat Kekere-Ekun a matsayin Alƙalin Alƙalan Najeriya (CJN) ta 23 kuma mace ta biyu da ta taɓa riƙe muƙamin.

Hakan ya zama mataki ne na riƙon ƙwarya kafin Majalisar Dattijai ta tabbatar da ita a matsayin ta dindindin.

Ta karɓi ragamar ne daga Mai Shari’a Olukayode Ariwoola wanda ya yi murabus daga aiki a ranar 22 ga watan Agusta, 2024 wanda ke da shekaru 70 da haihuwa.

Sauran bayanai za su zo daga baya.

By Babaji