Dr Ngozi ta yi rashi

Ngozi tare da mahaifinta

Mahaifin Dr. Ngozi Okonjo-Iweala, Farfesa Chukuka Okonjo, ya rasu.

Marigayin ya bar duniya yana da shekara 91.

Dr. Ngozi ita ce wadda a kwannan nan aka naɗa a matsayin sabuwar Shugabar Hukumar Cinikayya ta Duniya (WTO).

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*