Hoto: Yayin da wasu gwamnonin Nijeriya suka ziyarci Buhari a Daura

A ran Alhamis gwamnonin Neja, Filato, Nassarawa, Kebbi, Ebony, Zamfara, Jigawa, Lagos da Katsina suka kai wa Shugaba Buhari ziyarar barka da Sallah a mahaifarsa Daura da ke jihar Katsina. Ziyarar ta haɗa da wasu manyan jami’an gwamnati.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *