Gwamnan Barno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya ce ya yi haka ne domin nuna godiyarsa ga rundunar Operation HAƊIN KAI (OPHK) masu yaƙi da ‘yan ta’adda a Arewa-maso-gabas, sannan a ƙara ƙarfafa wa sojojin gwiwa a bakin aiki.
Hoto: Zulum ya ci liyafar Sallah tare da sojoji a Barno
