HOTUNA: Yadda aka gudanar da faretin bikin cikar Nijeriya shekara 64 a Kano

Spread the love

Daga SANI MAIKATANGA

Yadda aka gudanar da faretin bikin cikar Nijeriya shekara 64 a filin wasa na sani Abacha da ke Kano karkashin jagoranci mai girma gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf kuma ya samu halartar Sarkin Kano, Gaya, Rano da Ƙaraye.

By ukarofi