Masallacin Annabi Muhammad SAW ya cika da masu ibada a daren 27 na watan Ranadan da ake ciki.
Daren 27 na daga cikin dararen da Musulmi a faɗin duniya ke bai wa muhimmanci wajen neman dacewa da daren nan mai tarin daraja da ɗaukaka, wato Lailatul Ƙadr.
Hotuna: Haramain Sharifain

















