RahotoHotuna: Yadda Shugaba Tinubu ya aika da saƙon tallafin abinci Jihar Borno ukarofiNovember 25, 2024 Spread the love Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Zulum ya raba tallafin abinci da Shugaba Tinubu ya aika jihohi domin rage raɗaɗin yunwa da a ke fama a Nijeriya. Shin gwamnan jiharku ya raba muku tallafin da aka aiko jaharku?