LabaraiHOTUNA: Yadda ta kasance a Kaduna yau ukarofiAugust 6, 2024 Spread the love Yadda garin Kaduna ya kasance a yau Talata, 6 ga Agusta, 2024, rana ta 7 ga zanga-zangar matsin rayuwa a Nijeriya, inda Gwamnatin Jihar Kaduna ƙarƙashin jagorancin Gwamna Uba Sani ta saka dokar hana fita. Hotuna: NUHU GWAMNA