HOTUNA: Yadda tawagar Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima ta gana da iyalan Buhari a Landan

Spread the love

Daga BELLO A. BABAJI a Abuja

Tsohon Shugaban ƙasar ya rasu ne a wani ƙaramin asibiti dake Landan a ranar Lahadi, bayan shafe shekaru 82 a duniya.

Za a yi jana’izarsa ne da misalin ƙarfe biyu na ranar Talata a mahaifarsa dake Daura, Jihar Katsina, kamar yadda Gwamnan jihar Umar Dikko Raɗɗa ya tabbatar a wata sanarwa.

By Babaji