LabaraiHUTUNA: Yadda Buhari ya ƙaddamar da sabbin minitocinsa EditorJuly 6, 2022 Spread the love A ranar Laraba, Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya sauya wasu ministocin inda ya rantsar da wasu sabbi su bakwai.