Mu na zaune mu na cin abinci ku na zanga-zanga – Akpabio

Spread the love

Shugaba Majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya cewa ‘yan Nijeriya da za su yi zanga-zanga su yi zanga-zanga amma fa su, su na gida su na cin abinci.

Akpabio yayi wannan zancen ne a wani taro da hukumar NDDC ta shirya a Jihar Ribas.

‘Yan Nijeriya sun shirya yin zanga-zangar nuna halin matsin rayuwa da ake ciki. Amma wasu jigo a jam’iyyar APC sun ce wannan wani shiri ne kawai na kifar da gwamnatin Bola Tinubu.

Akpabio ya ce, muma muna jin wannan matsin rayuwar amma dole muyi hakuri saboda abu ne na ɗan karamin lokaci.

By ukarofi