Daga CMG HAUSA
Tomas Bach, shugaban kwamitin wasannin Olympics na duniya, ya aike da wasiƙa zuwa ga babban rukunin gidan rediyo da telabijin na ƙasar Sin CMG, a jiya Talata, inda ya taya shi murnar samun izinin watsa shirye-shiryen telabijin game da gasar Olympics da za ta gudana a birnin Paris na ƙasar Faransa a shekarar 2024.
Fassarawar Bello Wang.