Skip to content
Sunday, August 30
Manhaja – Blueprint Hausa version

  • Home
  • Labarai
  • Yanzu-yanzu: Gobe 1 ga Ramadan — Sarkin Musulmi
Babban Labari, Labarai

Yanzu-yanzu: Gobe 1 ga Ramadan — Sarkin Musulmi

EditorMarch 10, 2024
Spread the love

Daga BASHIR ISAH

Sarkin Muslmi Abubakar Sa’ad, ya ba da sanarwar gobe Litinin, 1 ga watan Ramadan, 1445 AH.

Da wannan, ana sa ran al’ummar musulmi su tashi da azumi a faɗin Nijeriya.

By Editor
Previous PostGobara ta tashi a tashar lantarki a Kano
Next PostDa Ɗumi-ɗumi: Sanata Sodangi ya riga mu gidan gaskiya

Sababbin Labarai

  • Matatar Ɗangote ta ƙara farashin fetur karo na uku cikin kwana takwas
  • Yawan waɗanda ake zargin sun kamu da kwalara ya haura 65,000 a 2026 – NCDC
  • ‘Yan bindiga sun buƙaci fansar miliyan N20 ga kowane ɗan hidimar ƙasa da suka sace a hanyar Abuja
  • Sarki Sanusi na II ya ƙirƙiri hawan mauludi a masarautar Kano
  • Iƙirarin Tinubu ya kai shekara 90 rashin abin faɗa ne – Fadar Shugaban Ƙasa ga Atiku
  • INEC ta fitar da sunayen ‘yan takarar gwamnan Nasarawa babu sunan tsohon Sufeto-Janar, Mohammad Adamu
  • Ɓarkewar cutar mashaƙo: An rasa gado a sashen yara na Asibitin Koyarwa a Katsina
  • An ceto mutane tara a Zamfara yayin da ‘yan sanda suka ƙwato bindigun AK-47
  • Tinubu ya shigar da ƙarar daƙile fitar da rahoton Amurka da aka danganta da zargin safarar ƙwayoyi
  • Gabby: Yarinyar da ta fara jinin al’ada a shekaru 6

Yadda za a tuntube mu

Za ku iya tuntubar mu ta waɗannan hanyoyi, idan ku na da shawarwari ko ƙarin bayani:

Abubuwan da ke faruwa

Matatar Ɗangote ta ƙara farashin fetur karo na uku cikin kwana takwas

Matatar Ɗangote ta ƙara farashin fetur karo na uku cikin kwana takwas

August 30, 2026
Yawan waɗanda ake zargin sun kamu da kwalara ya haura 65,000 a 2026 – NCDC

Yawan waɗanda ake zargin sun kamu da kwalara ya haura 65,000 a 2026 – NCDC

August 30, 2026
‘Yan bindiga sun buƙaci fansar miliyan N20 ga kowane ɗan hidimar ƙasa da suka sace a hanyar Abuja

‘Yan bindiga sun buƙaci fansar miliyan N20 ga kowane ɗan hidimar ƙasa da suka sace a hanyar Abuja

August 30, 2026
Sarki Sanusi na II ya ƙirƙiri hawan mauludi a masarautar Kano

Sarki Sanusi na II ya ƙirƙiri hawan mauludi a masarautar Kano

August 30, 2026
Iƙirarin Tinubu ya kai shekara 90 rashin abin faɗa ne – Fadar Shugaban Ƙasa ga Atiku

Iƙirarin Tinubu ya kai shekara 90 rashin abin faɗa ne – Fadar Shugaban Ƙasa ga Atiku

August 30, 2026

Bangarori

  • Adabi (360)
  • ()
  • Babban Labari (661)
  • Kasashen Waje (1495)
  • Kasuwanci (536)
  • ()
  • Labarai (17890)
  • Mata A Yau (372)
© 2021 Viral Mag. All Right Reserved. WordPress Theme | Viral Mag by HashThemes

Tags

Siyasa (1)